MTN FREE BROWSING

MTN FREE BROWSING

Idan kuna biye da mu abaya mun fada muku cewa zamu kawo muku
Yadda ake saita Browsing kyauta a layin MTN

Abubuwan da ake bukata sune

1= Android phone mai karfin 3g H+ ko 4g

2= Layin MTN

3= KPN REV kayi Download Apps anan Download

4= Config File kayi Download File anan Download

5= Nutsuwa wajan Saitawa


Idan kayi download na KPN REV Apps sai kashi cikin sa zai nuna maka kamar haka
Sai ka danna wannan alamar -•-•

Idan ya bude sai kayi Tick a SSH Tunnel kamar haka

Sai kayi Back

Sai ka shiga wannan alamar ••• ta chan saman kwanar daman apps din

Sai ka shiga Config Option

Sai ka shiga Import

Sai kaje Folder da kayi download na Config File dinka, sai ka hau kansa

Yauwa sai kuma ka danna Star

Zai nuna maka wani abu sai ka danna (ok)
Zai fara Connecting
Idan yayi Connected zai nuna maka dan mukulli a saman screen din wayarka kamar haka

Shikkenan sai kayi minimize
Ka fara more Browsing kyauta
Kayi Comment idan kana da wata Tambaya ko karin sani

Taku Gidauniyarhausawa

Post a Comment

Previous Post Next Post