MTN DATA

SABUWAR HANYAR SIYAN DATA TA MTN 


A yau zamu koya muku Ta Yadda Zaka Sai Data Mai Saukin Gaske

Domin Kuwa Zaka Iya Siyan 1gb akan N200  Tareda 4GB Akan N1000

Abuna Farko Da Zaka Farayi Shine
Kayi Addu, ar Allah Yasa Layin Ka Yana Cikin Wadanda Zasuyi Domin Ko Ba Kowani Layi Ne Yakeyi Ba

Sai Ka Dial  *131*65#

Zaka Gansu

Dana N100 subaka 250mb

valid 3days

1gb N200

valid 1week

4gb N1000 valid 1month

Amma Ka Tabbata Ka Gwada Codes Din Kafin  Kasa Kudi Domin Na Fada Muku Ba Kowani Layi Yakeyi Ba

Idan Ka Gwada Sunce Maka

Insufficient Balance

To Kayin Ka Zaiyi

Idan Kuma Sukace Ma

You Are Not Eligible For This Offer

Toka Haqura Layin Bazaiba

Amma Idan Suka Ce

======> Insufficient Balance

Ne Zaiyi Saika Zabi Wanda Zaka Iya A Cikin

Deal Din

Shikkenan 
Ian kana da Tambaya sai kayi Comment 

Post a Comment

Previous Post Next Post