Ko kun san ana ci gaba da Free Browsing a Layin MTN
Wannan wata sabur hanya ce wadda ake Browsing kyauta a Layin MTN
ABUBUWAN DA AKE BUKATA DOMIN YIN BROWSING KYAUTA SUNE=>
1= Android phone mai karfin 3g H+ ko 4g
2= MTN Sim card mara kudi ko data mtn0.0
3= VPN Apps kamar Http Injector, Spark Vpn, Teakware, KPN Tunnel, da sauran
4= File wanda ake amfani dasu wajen amfani da VPN din
5= Nutsuwa wajan yi Ku biyomu nan gaba domin samun yadda ake saitawa a wannan site din na Gidauniyarhausawa
Idan kuna biye da mu zamu koya muku yadda ake saitawa Insha Allah
Gidauniyarhausawa
Tags:
MTN CHEAT
