Free MTN 500MB
Assalamu Alaikum yan uwa mabiyan wannan shafi mai Albarka
kamar yadda muka saba kaho muku bayanai akan hanyar da ake samun kyautar yin browsing a layika daban-daban
yau mun kaho muku wata sabuwar hanya da ake samun kyautar 500mb a layin MTN
domin samun wannan garabasar Sai kayi maza ka hanzar ta kayi download na MY MTN APP a play store , idan kayi download Sai kayi register da number ka zasu turo maka da OTP, wasu number na sirri, idan ka gama register zasu baka kyautar 500mb,
a kwanaki sun bada kyautar wannan MB din haka ma yanxu ma
wassalam

Tags:
MTN CHEAT